← Case studies
Geomancy case study
Rayuwar Malam Zakariyya ta tsaya,
27 August 2025
The question
Rayuwar Malam Zakariyya ta tsaya,
Context
Rayuwar Malam Zakariyya ta tsaya, hanyoyin samun Kudin sun Rufe?? Meke faruwa
The judgement
Wani daniwa ko makwabcin ka ne wanda kuka saba aiki ko yake sanadin samun kudin ka, yanzu ka chanja shawara akan aiki dashi, wannan ne dalili, amma idan kuka koma kamar da komai xai zama daidai
Traditional method, shown for learning. Not professional advice and not a guarantee of any outcome.