← Case studies
Geomancy case study
Auren Abubakar da Hannatu
18 August 2025
The question
Auren Abubakar da Hannatu
Context
Akan Al'amarin Auren Abubakar da Hannatu
The judgement
To shi wannan lamari mai saukine, amma yana da sarkakiya guda daya, ita dai hannatu haryanzu bata tsayar da zuciyarta ba, haryanzu bata da zabi guda daya, banda wannan matsalar kuma, auren yana nan, tauraron ka ya tashi ya sauka gidan 5 da 4, gidan biyar yana nuna mana kawar Hannatu, to wannan itace hanyar da za'abi a samu nasara, aure yana nan
Traditional method, shown for learning. Not professional advice and not a guarantee of any outcome.