← Case studies
Geomancy case study
Kasuwanci zuwa garin Niger
20 August 2025
The question
Kasuwanci zuwa garin Niger
Context
1. Zamuje Garin Niger mu siyo gyada, mu kawo Kano mu siyar
2. Shin akwai Nasara acikin tafiyar..?? Shin akwai Kalubale acikin kasuwancin da za'ayi
The judgement
Maganar gaskiya kar ayi wannan tafiyar, saboda Alkalin kasar Carcer ne, yana nufin tsayawa.
Kuma idan mukayi dubi da gidan 9, wanda shike nuna tafiya shima ba tairaro ne mai kyau ba, dan haka zan bada shawara a dan jira dai tukun ko kuma a canja shawara. Allah ya bamu sa"a a cikin harkokin mu
Traditional method, shown for learning. Not professional advice and not a guarantee of any outcome.