← Case studies
Geomancy case study
Aure tsakanin Hadiza da Bashari
18 August 2025
The question
Aure tsakanin Hadiza da Bashari
Context
Hadiza da bashari zasu cimma burin su
The judgement
Wslm, gaskiya naji dadin ganin wannan kasar, saboda akwai nasara a cikin ta, kin kasance kinason sa sosai, dukda dai zance yadda yake sonki baikai yanda kike sonsa, shima kuma mutumne wanda ya cancanta sosai, batun aure kuma akwaishi, saboda tauraron ki ya tashi ya sauka agidan 8, aljihunsa, to wannan yana numna mana abubuwa masu yawa, kamar dai zaki zamo alkairi sosai a rayuwarsa, da kuma cewa zaki cika masa aljihus sanna kuyi aure. Amma dai auren ku zai yiyu.
Traditional method, shown for learning. Not professional advice and not a guarantee of any outcome.