Geomancy Judgement Given

Akan rayuwata

Filed Aug 18, 2025 Judged Aug 18, 2025 0 discussion
The Question Asked

"Akan rayuwata"

Context: Assalamu alaikum wannan Kasar an zubata ne akan Rayuwa
Akan rayuwata — geomancy chart cast for this question
Geomancy chart cast Aug 18, 2025, 8:57 AM

The Verdict

A wanan lokaci tauraron gidan daya shine Fortuna Major, shine tayraro mafi martaba a ramli, yana nufin Alkhairi mai girma, amma kuma kafin hakan akwai jira, kuma alkharin yana nan zuwa, ba tareda ansha wahala ko kuma anyi wani abu akai ba. Gidan Kudin ka akulle yake, kuma hakan yana da Alaqa da gidan 4(Gona kokuma Iyaye kamar mahaifi) daya daga cikin wadannna ne yake cinye maka kudaden ka. Tauraron rasawa kuma ya bayyana a gidan 9 da kuma gidan 7, hakan yana nufin ka rasa abokin tarayya kokuma abokin rayuwa kamar mata ko budurwa ko abokin kasuwanci, daga karshe chart din ka ya nuna Albus a gidan 14, wanda yake nuna abunda zai faru a nan gaba, dan haka akwai Alkhairi babba akan ka, kuma zaizo ne daga wani danuwan ka, kokuma makwabcin ka, Allah ya bada nasara

Judged by hand, in the Lilly & Frawley tradition — Aug 18, 2025.

Discussion & Insights

0

Community Discussions

comments

Share insights, ask questions, and discuss interpretations with our community of experts and enthusiasts.

Chart Context

Assalamu alaikum wannan Kasar an zubata ne akan Rayuwa

Discussion

Comments

No comments yet.

Learn by Example

See how a verdict like this gets formed — for your own question.

Get a Professional Reading — From $15

Share This Case Study

Link copied to clipboard!

Share With the Case Study Library

Make this chart public to contribute to the library and let others learn from it.