Geomancy Judgement Given

Akan Tafiya Saudiyya, (My journey to Saudiyya)

Filed Aug 18, 2025 Judged Aug 18, 2025 0 discussion
The Question Asked

"Akan Tafiya Saudiyya, (My journey to Saudiyya)"

Context: Assalamu alaikum nayi wannan turabi akan tafiyata saudiyya Allah yakara Sani saboda annabi muhammad s a w
Akan Tafiya Saudiyya, (My journey to Saudiyya) — geomancy chart cast for this question
Geomancy chart cast Aug 18, 2025, 8:45 AM

The Verdict

Magamar gaskiya, idan ka duba gidan daya zakaga Tauraron Carcer, kuma yana nuna Prison, wato tsayawar komai, kokuma rufewa, amman kuma idan kaduba gidan 9, wanda yake nuna tafiyar da zakayi, tauraron Fortuna Minor, yana nuna tafiya maikyau, kuma ya tashi ya sauka gidan 12, ma'ana ansamu (CONJUCTION). Wannar Kasar taka ta bada amsa akan cewa tafiya Saudiyya tana nann kusa, zaka samu xuwa, Allah ya kiyaye

Judged by hand, in the Lilly & Frawley tradition — Aug 18, 2025.

Discussion & Insights

0

Community Discussions

comments

Share insights, ask questions, and discuss interpretations with our community of experts and enthusiasts.

Chart Context

Assalamu alaikum nayi wannan turabi akan tafiyata saudiyya Allah yakara Sani saboda annabi muhammad s a w

Discussion

Comments

No comments yet.

Learn by Example

See how a verdict like this gets formed — for your own question.

Get a Professional Reading — From $15

Share This Case Study

Link copied to clipboard!

Share With the Case Study Library

Make this chart public to contribute to the library and let others learn from it.