Geomancy Created: Jul 06, 2025

Shin zata dawo gida na?

Salam Dan Allah malamai wannan matar Zata dawo gareni muci gaba da rayuwar aure da ita dukda mun rabu da ita Nagode

Question: Shin zata dawo gida na?

Chart Reference

Question: Shin zata dawo gida na?

Location: United States

Time: 16:45

Date: 2025-07-06

Community Discussions

comments

Share insights, ask questions, and discuss interpretations with our community of experts and enthusiasts.

Chart Context

Salam Dan Allah malamai wannan matar Zata dawo gareni muci gaba da rayuwar aure da ita dukda mun rabu da ita Nagode

Comments

Mustapha ABDULKADIR

Please mallam ina son adubamin harkokin nah

0

Muhammad

Guarantee kenan. Zata dawo. Amma ina fatan kasan cewa halinta yana nan, bata chanja halinta ba. She is a bit more dangerous just like you are. In the court. H13 yana nuna mana cewa Rashin da ya faru a baya, kamar rabuwar ku. H14 abunda zai faru nan gaba, fortuna Minor yana nufin changi wanxu, shiyake nuna mana zata dawo. H15 Alkalin Kasa, CONJUNCTIO. Yana nufin HADUWA, kaga wannan babban hujjan dawowa kenan.

0
1